TARKEN WAQAR “HARSHEN HAUSA” TA ISA LAWAN

Abdulhadi Uba Gabari Rabiu Musa Kwankwaso College of Arts and Remedial Studies, Tudun Wada, Kano, Nigeria ubaabdulhadi@gmail.com
Volume 5(1), January 2014

Abstract

Waqar Baka ko rubutacciya ana rera ta ne ko aiwatar da ita domin jan hankali ko isar da saqo na musmman ga al’umma da ya shafi rayuwar yau da kullum. Dalilin haka ne wannan takarda za ta yi Tarken rubutacciyar waqa wadda Isa Lawan ya rubuta. Waqa ce mai qunshe da muhimman batutuwa da suke da muhimmanci ga rayuwar Hausawa su kiyayae su