NAZARIN AWON BAKA A WAQOQIN AMADA A FADAR KANO

Maijidda Ahmed Shuaibu Sashen Koyar Da Harsunan Nijeriya Kwalejin Ilimi Ta Sa?adatu Rimi Dake Kumbotso Ta Jahar Kano
Volume 6(2), July 2015

Abstract

Wannan takarda za ta yi Magana ne a kan Awon baka a cikin waqoqin amada a cikin fadar Kano, irin waqoqin da masu kixan qwarya na fada suke aiwatarwa, kasancewar waqoqin baka ne shi ne za?a xauki qaqoqin zabiyoyin a fitar da yawan layukan, da zubin xiyan waqa, tsarin rerawa, tsarin xan waqa, takixi da xiyan waqa, amsa amon kari